Kannywood

Yadda Adam A Zango Ke Shakatawa A Dubai

Babban jarumin kannywood kuma mawakin adam a zango ya tafi kasar dubai domin ya dan shakata kamar haka mutane ke cewa amma duba da yadda muka

Ganshi tare da sauran mawakan kannywood a ciki harda ali jita sai muka fara tunanin wank aiki ne ya kaisu ba shakatawa ba amma a cikin biyun nan ko aiki

Ko shakatawa dole zai iya kasancewa daya daga cikinsu saboda mu kanmu bamu san menene ya kaisu ba kuma ma dai koma miye babu wani amfanar ku

Da zai gara ma idan kuka dinga kallon abinda suke yi a kasar kun samu nishadi kuma ku bude idanunku ga bidiyon mun kawo maku wanda suke tare da ali jita.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button