Kannywood

Jaruma nafisa abdullahi ta kira wani masoyinta da mai kan biri

Babbar jarumar kannywood nafisa abdullahi ta kira wani masoyinta kuma mabiyinta a shafukan sada zumunta na zamani ko meyasa ta kira shi haka?

Dalili kuwa shine a iya binchike da mukayi mun gano cewa wannan bawan Allah laifinsa ne bayan wasu shaidu da muka samu a ciki harda hotuna na maganar.

Da yayi mata har ta hargitsa ta, ta kira shi da mai kan biri, tayi posting ne aian shafinta na twitter kamar yadda zaku gani a hoton da zamu aje maku anan kasa

Tayi posting ne tace “tambaya mai sauki idan aka tambaye ka saika tsaya kayi tunani kafin ka bada amsa wannan tambaya itace daga wata kasa kake sai ta

Kara da cewa ita har kunya take ji a tambaye ta wata kasa take tace a Nigeria” dalilin da yasa tayi wannan maganar shine harin ta’addanci da akayi jiya.

29 March, 2022. Da kuma rigima da akayi da yan Nigeria jiya a wajen kallon world cup Nigeria vs Ghana. Shi wannan bawan Allah shine yayu mata wannan

Maganar ko martani akan maganar da tayi ita kuma ta kira shi da mai kan biri amma duk da laifinsa ne itama a matsayinta na musulma kuma jaruma.

Bai chanchanta ta fadi haka saboda ta hada shi da dabba kuma shi mutum ne da Allah ya daraja a cikin halittu.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button