Updates

Ango mai shadda tare da amaryar hassana akan hanyar tafiya cin amarci kasar Dubai

Babban producer abubakar bashir mai shadda angon jaruma hassana muhammad a yau ne muke samun labari tare da hotuna na barinsu.

Kasar Nigeria zuwa kasar Dubai cin amarci, kusan duk wani dan Nigeria kamar yadda aka saba gani da ji baya wuce kasar Dubai idan zai fita kasar Nigeria.

Saboda nan ne yafi sauki kuma suna da kayan more rayuwa kwarai da gaske domin yanzu za’a iya cewa Dubai tana daya daga cikin manyan kasashe da ake.

Zuwa yawon bude ido a cikinsu shiyasa wadannan ma’aurata suka ce suma baza’a barsu a baya suka shirya bayan sati biyu da daurin aure sukayi Dubai.

Kamar yadda muka ce mun samu wannan labari kuma mun gasgata shi domin akwai budiyo da hoto na wadannan ma’aurata a saman jirgin sama suna tafiya.

Zuwa kasar Dubai addu’ar da zamuyi masu itace idan alheri ne ya kaisu kasar Dubai Allah ya basu sa’a idan kuwa sharri ne a gare su Allah yasa ko kwana ba.

Zasu yi a cikinta ba za’a dawo gida dasu Nigeria wannan Allah ya basu zaman lafiya da zuri,a ta gari. Kamar yadda muka ce ga bidiyo da hoto nan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button